Idan Buhari ya maida Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe zuwa doka, matsalar tsaro ce za ta ƙara damalmalewa -Minista Malami
Ya kamata Ku sani Buhari a matsayin sa na shugaba, ya na da 'yanci a kan dokokin ƙasar nan da ...
Ya kamata Ku sani Buhari a matsayin sa na shugaba, ya na da 'yanci a kan dokokin ƙasar nan da ...
A karshe kungiyar ta ce ba wai shikenan ba, za aci gaba da tattaunawa har sai hakan su ya cimma ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige shugabannin Hukumar NSTIF tun daga Manajan Darakta, Bayo Somefun da sauran wasu manyan jami'ai 12.
Mun jajanta wa ’yan kasuwa, Gwamna da kuma shugaban mu baban mu Sarkin Musulmi a matsayin mu wakilan Shugaban Kasa, ...
Jega ya kara da cewa dole 'yan siyasa su rage son kai, satar kudin gwamnati da facaka da su.
Shugaban Kwamitin kuma Bulalar Majalisar Tarayya, Tahir Monguno ne ya bayyana haka wurin zaman kwamitin.
Mutum 104 ne suka kamu, 48 na asibiti, 54 sun warke sannan 2 sun mutu a jihar.
Daukar ma'aikatan ta zo da rikici, saboda an raba wa manyan kasar nan adadin da kowane bangare zai kawo sunayen ...
Daga cikin jihohin da suka dage dokar akwai Bauchi, Kano, Adamawa, Cross River, Barno, Ebonyi da sauran su.
Dalilin da ya sa Ganduje ya janye dokar hana sallar Juma'a ya amince a yi sallar Idi a Kano