Eid-el-Fitr: A ci gaba da hakuri dai – Inji Buhari byAisha Yusufu May 23, 2020 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon barka da sallah ga dukkan musulman Najeria.