TSARO: APC ta gaza, idan ‘Buhari’ ba zai iya ba ya hakura da mulkin haka nan – Hadimin Ganduje, Salihu Tanko
Salihu ya ce " Da ma fa talakawan Najeriya sun zabe mu ne domin a kawo musu karshen matsalar rashin ...
Salihu ya ce " Da ma fa talakawan Najeriya sun zabe mu ne domin a kawo musu karshen matsalar rashin ...
Sanarwar ya bayyana cewa mai shari'a Tanko ya kwana biyu a Dubai ana duba shi a wani asibiti dake kasar.
Hatta ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, sun shiga sahun masu neman a rushe SARS.
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
An yi zargin cewa ya rage shekara uku, daga 31 Ga Disamba, 1950, zuwa 31 Ga Disamba, 1953.
Micheal ya maka Cif Jojin ne kotu, a gaban Mai Shari’a na Babbar Kotun Tarayya, Abuja.
An maye gurbin sa da Tanko Mohammed wanda aka rantsar da yammacin ranar Juma’a.
Abin da Buhari ya yi mulkin kama karya ne karara
Tun cikin 2004 ne Adamu ya bayar da kwangilar, a bisa wa’adin kammalawa cikin watanni 36, a cikin 2007 kenan.
Ya fadi haka ne a taron kaddamar da wannan shiri da aka yi a Lafia ranar Talata.