HADARIN MOTA: Mutum daya ya rasu, wani ya ji ciwo a jihar Kano
Mohammed yace wannan abin tausayin ya faru ne ranar Alhamis da karfe 8:52 na safe.
Mohammed yace wannan abin tausayin ya faru ne ranar Alhamis da karfe 8:52 na safe.
Al’amarin ya faru ne yau Litinin a Yamai, babban birnin Jmahuriyar Nijar.
Oyeyemi yace wannan asara ta dukiya ce kadai zunzurutun ta, babu lisafin wadanda suka rasa rayuka tukunna.
" An kiyasta kudin su zai kai Naira miliyan 5.7."