Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
Kamata ya yi gwamnati ta dauki tsauraran matakai domin ganin ta hukunta duk wadanda ke da hannu a harin.
Kamata ya yi gwamnati ta dauki tsauraran matakai domin ganin ta hukunta duk wadanda ke da hannu a harin.
Mazauna garin Tangaza, sun fusata bayan aukuwar abin suka taru da makaman su tare da yan sanda suka bi sahun ...
Majiya da dama sun shaida cewa maharan sun ɗauki mintina 40 suna kwasar kayan abinci da duk wani abu na ...
Kungiyar dai har sun fara karbar haraji daga mazauna wannan gari.