BIDIYO: Yadda gwamnan Gombe Yahaya Inuwa ya hassasa rikicin Billiri a dalilin nadin sabon sarki- Inji Mabudin Tangale, Maikano
Akula Maikano wanda shine Mabudin Tangale, karamar hukumar Billiri jihar Gombe ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES a Gombe