Kotu ta aike da hadimin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal, gidan yari saboda yi wa gwamna Aliyu Shaguɓe
A cewar rahoton ‘yan sandan, ya aikata waɗancan laifuka ne tun a watan Yuli, inda ya wallafa bidiyon matar gwamnan, ...
A cewar rahoton ‘yan sandan, ya aikata waɗancan laifuka ne tun a watan Yuli, inda ya wallafa bidiyon matar gwamnan, ...
An zabi Oyewunmi Olalere daga jihar Osun a matsayin mataimakin shugaban marasa rinjaye, sai kuma Darlington Nwokeocha daga jihar Abia
Tambuwal ya samu ƙuri'u 100,860, inda ya kayar da Ibrahim Ɗanbaba, wanda shi kai na APC mai ƙuri'a 95,884.
Wasu bayanai sun nuna cewa ita ma NNPP ta na rabon taliya, to amma dai wakilin mu bai tabbatar da ...
Wabara ya ce kwamitin ta yanke wannan shawara ce saboda akao karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a jam'iyyar ...
Sanarwar ta fito ne daga bakin ɗaya daga cikin zaratan Wike, kuma tsohon Mataimakin Shugaban Jam'iyyar PDP na Ƙasa, Olabode ...
Sai dai kuma wanda ya fi jan hankalin 'yan Najeriya shi ne Daftarin Ceto Tattalin Arzikin Najeriya (Economic Stimulus Fund).
Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi Ibrahim Kashim ya lashe takarar Gwamna a ƙarƙashin PDP a jihar, a ranar Laraba.
Gwamna Aminu Tambuwal na Sokoto ya bai wa 'yan takarar shugaban ƙasa mamaki a lokacin zaɓen fidda gwanin shugaban ƙasa ...
Tambuwal wanda ke cikin 'yan takarar shugaban ƙasa 15 bayan janyewar wasu uku, ya yi kira ga magoya bayan sa ...