Jiga-jigan PDP sun yi ganawar sirri da Tambuwal
A wannan ganawa, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da tsohon gwamnan Delta, James Ibori duk sun halarci bukin.

Gwamna Aminu Tambuwal ya godewa kwamitin kan aikin da yayi.