ƘAƘUDUBAR CIRE TALLAFIN FETUR: Har yau ba a kammala samo hanyar da za a samar wa jama’a rangwamen tsadar rayuwa ba – Gwamnatin Tarayya
Ƙaramin Ministan Kasafin Kuɗaɗe da Tsare-tsare na Ƙasa, Clement Agba ne ya bayyana haka, yayin da ya ke wa manema ...