CORONAVIRUS: A daure a ci gaba da zaman gida, za mu ci gaba da tallafa muku – Buhari
Buhari ya roki mutane su daure da zaman gida zuwa wani lokaci.
Buhari ya roki mutane su daure da zaman gida zuwa wani lokaci.
Ya ce an dauki hayar masu dafa abinci har su 4097 masu dafa abincin da ake ciyar da daliban na ...
Dama ita gwamnati kowacce iri ce, ana iya gane ingancinta idan tana iya samar da abubuwan da zasu canza rayuwar ...
Tambuwal zai rabawa kananan 'yan Kasuwa tallafin naira biliyan Daya
Buhari ya amince a ware kashi daya cikin kudaden harajin da ake tarawa da tallafi ga fannin kiwon lafiya
Dalibai sun fara karatu a makarantar mata dake Dapchi jihar Yobe
Kungiyoyin bada tallafi ne ke kula da masu dauke da cutar kanjamau a Najeriya
Adewole yace za a kuma horas da su sana’o’in hannu da samar musu jarin fara sana’a.
Gwamnatin tarayya ta raba Naira biliyan 1.5 wa talakawa 20,344 a jihar Bauchi
Ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kai-akai.