Talban Minna zai maka gwamnatin tarayya a kotu byAshafa Murnai April 3, 2018 Ya yi wannan barazanar ce a jiya Litinin kuma ya sa wa takardar hannu da kan sa.