ZAMFARA: Gwamnati ta rufe makarantun kwana dake fadin jihar
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami'an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami'an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.
Sai dai bayan haka gwamnan jihar ya saka dokar hana walwala a kananan hukumomin Bakura da Talatan Mafara.
A ranar Litini ne jami'an tsaro suka waske da Danmaliki a bisa zargin tada zaune tsaye a jihar.
Kamar yadda rahotanni ya zo mana, jami'an EFCC ɗin sun diran ma gidan Yari ne ranar Lahadi.
Emgrinson ya ce za su kai mutanen kotu da zaran sun kammala bincike a kai.
Ahmed Sharu ya sanar da haka a wajen mika wa mutanen da ya shafa kudaden a fadar sarkin Talatan-Mafara ranar ...