RIKICIN KADUNA: Gwamnatin Kaduna ta rage tsawon lokuttan zaman gida na dole
A kasuwan Magani da Kajuru, dokar hana fita za fara ne daga 5 na yamma zuwa shida na safe.