Ganduje zai raba wa talakawan Kano akwatinan talabijin 100,000 kyauta
Ganduje ya ce gwamnati ta horas da wandan za su rika zuwa kananan hukumomin domin hadawa da gyarar talabijin din ...
Ganduje ya ce gwamnati ta horas da wandan za su rika zuwa kananan hukumomin domin hadawa da gyarar talabijin din ...
Bincike ya bayyana cewa a duk shekara mutane akalla 2,710 na kamuwa da matsalolin da kan jirkita kwakwalwa a wannan ...
Adesina ya ce za a gani kuma a nan wadansu halaye na Shugaban wadanda ba a sani ba.
" Sauraron rediyo ko kuma talabijin na taimakawa mutanen karkara wajen sanin abin dake faruwa cikin kasan da waje."
Yajin aikin ya shafi har da gidajen talabijin da na rediyon jihar.
Ya kuma gargadi al’ummar musulmai da a rage kallon tallabijin musamman a wanna lokaci na watan Ramadan.