KORONA: Jiha za ta fara cin tarar wanda bai saka takunkumin fuska ba
Atoni-janar Kuma kwamishinan Shari'a na jihar Wale Fapounda ya Sanar da haka wa manema labarai a garin Ado-Ekiti.
Atoni-janar Kuma kwamishinan Shari'a na jihar Wale Fapounda ya Sanar da haka wa manema labarai a garin Ado-Ekiti.
Bayan haka ya ce zai tallafa da man tsaftace hannu kamar haka nan ba da dadewa ba.
Ehanire ya yi wannan karin hasken ne a lokacin da ya ke amsa tambayoyi a ranar Litinin a Abuja.
Ba a sani ba ko alkadarin kasuwar takunkumin za ta karye, tun daga yanzu da WHO ta yi gargadi kan ...