Mahara sun farwa garin Takum, sun kashe mutane da dama
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
Yusuf ya sanar da haka ne ranar Laraba a Jalingo da yake ganawa da shugabanin jam’iyyun jihar.
Masu garkuwan sun sace Hosea ne a gidan mahaifiyar sa.