Ja wa mutane kunne zai taimaka wajen rage matsalar yawan kisan kai a kasar nan – Likita
Awesu ya ce yin irin wannan kira ya zama dole ganin cewa matsalar kashe kai na neman ya zama ruwan ...
Awesu ya ce yin irin wannan kira ya zama dole ganin cewa matsalar kashe kai na neman ya zama ruwan ...
Haka ya nuna cewa a mutane 10, 3 na fama da matsalar tabuwar hankali a kasar nan.
WHO ta ce rashin kiyaye wadannan sharudda na jefa mutum ciki irin wannan nau'i na tabuwar hankali.