Rashin motsa jiki, taba, giya na haddasa karin tabarbarewar lafiya a jikin mutum – WHO
Shaye-shaye da rashin motsa jiki illa ga Lafiyar jiki.
Shaye-shaye da rashin motsa jiki illa ga Lafiyar jiki.
Wajibi ne ga dukkannin mai ta’amuli da kayan maye ya barsu kuma yaji tsoron Allah akan haka.
An hana siyar da sigar wa duk wanda bai kai shekara 18 da haihuwa ba.
‘’Cutar sigari ba karamar illa ba ce kuma ta na kawo mana barazana, sannan kuma ta na gurbata iskar da ...