An yi wa ‘yan ta’adda ruwan bama-bamai a dazukan Zamfara
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.
Barayin sun far wa kauyen Chikun dinne da rana tsaka.
Bayanai sun nuna cewa wadannan unguwanin sun yi watanni biyu suna fama da wannan matsala na 'yan sara suka
Majalisar ta ce ba za ci gaba da zama ba har sai an bi ma dan majlisan hakkin sa.
Rundunar Sojin ta fadi haka ne yau a wata sanarwa da ta fitar yau.
2. Mantuwa da aka yi da irin yanayin da kasa ta fada a lokacin yakin basasa.
Buhari ya fadi hakanne a dajin Sambisa wajen bude bikin wasannin soji na farko da za’ayi a dajin.