Kwanaki 14 da sace yaran makaranta a Kaduna, gwamnati bata ce komai akai ba
Wannan karon gwamnati bata ce komai akai ba tun bayan da abin ya auku.
Wannan karon gwamnati bata ce komai akai ba tun bayan da abin ya auku.
Yanka Dan Adam wallahi hanya ce tun asali ta mabarnata, halakakku, khawarijawa, 'yan ta'adda.
Ministan Sadarwa, Isa Pantami ya ce 'yan ta'adda na shiga soshiyal midiya su na dauka da yin rajistar sabbin masu ...
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar cewa ta ceto Alaramma, Ahmed suleiman da aka yi garkuwa da a Katsina.
Simon Lalong yace yana kyautata cewa hakan zai samar da tsaro a duk fadin kasar nan.
Zamfara ta dakatar da hakimai 4 saboda hannu da suke dashi a ayyukan ta'addancin da ya addabi jihar
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.
Barayin sun far wa kauyen Chikun dinne da rana tsaka.
Bayanai sun nuna cewa wadannan unguwanin sun yi watanni biyu suna fama da wannan matsala na 'yan sara suka
Majalisar ta ce ba za ci gaba da zama ba har sai an bi ma dan majlisan hakkin sa.