TA ZARCEN BUHARI: ‘Yan Najeriya sun yaba, wasu sun koka byAisha Yusufu April 9, 2018 " Mun amince da yadda ya ke mulkin Najeriya, kuma za mu ci gaba da mara masa baya.