Gwamnati ba ta kara farashin litar mai ba – Minista Sylva
A cewarsa, shugaban ya damu da halin da ‘yan Najeriya ke ciki, kuma ya sha yin bayyana cewa ya fahimci ...
A cewarsa, shugaban ya damu da halin da ‘yan Najeriya ke ciki, kuma ya sha yin bayyana cewa ya fahimci ...
Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifi da alhakin tsadar fetur da ake fama da ƙarin kuɗin lita kan manyan dillalan mai.
Ko dai ka saya da tsada a hannun 'yan bumburutu, ko kuma ka ɓata lokaci ka sha da tsada, kuma ...
Ai har gara ka karɓi kashi 3% bisa 100% wadda ka ke da tabbas cewa lallai akwai su, maimakon jiran ...
Ya ce tuni an karkata motocin Fadar Shugaban Kasa da na ministoci da dama zuwa aiki da gas, maimakon aiki ...
Sylva ya ce abin takaici ne ganin yadda jamai ke dora wa Gwamnatin Buhari laifi.
Sylva ya yi wannan furuci ne a wurin rufe taron sanin makamar aiki kan harkokin fetur a Abuja a ranar ...