Cincirindon jama’a sun hargitsa kamfen din Buhari a Jos byAshafa Murnai January 19, 2019 0 Wasu magoya bayan sai da ta kai har a saman motocin tawagar shugaban kasa suka rika hawa.