KURA DA FATAR AKUYA: Gwamnatin Tarayya ta bankaɗo alaƙar Sunday Igboho da mai ɗaukar nauyin ‘yan Boko Haram
Bincike ya nuna cewa kamfanin Adeyemo, mallakar Sunday Adeyemo (Igboho) ya tura wa wani mai suna Abdullahi Usman kuɗi har ...
Bincike ya nuna cewa kamfanin Adeyemo, mallakar Sunday Adeyemo (Igboho) ya tura wa wani mai suna Abdullahi Usman kuɗi har ...
Olubadan ya nuna damuwar cewa kada wannan dambarwar da ake yi ta sake haifar da ƙaramin yaƙin da aka taɓa ...
Na san inda ake sayar da muggan makamai, zan iya zuwa na sayo na raba wa yara na da sauran ...
Sai dai kuma Rundunar 'Yan Sandan Legas ta ce duk mai son kan sa da arziki, kada ya kuskura ya ...
Bayan bindigogi da harsasai da aka kama, an tattaro kayan tsafin sa da wasu tarkacen da yake aiki da su.
Zan karaɗe dukkan dazukan jihohin Yarabawa domin na tabbatar babu wani makiyayi Bafulatani da ya ragu cikin dazukan waɗannan jihohi.
Tantirin dan ta-kifen yankin Yarabawa, Sunday Igboho ya yi barazanar hargitsa zaben 2023 a dukkan jihohin Kudu maso Yamma.
Ya ce Hazzan cewa ya yi jihar Ogun za ta hada kai da masu ruwa da tsaki, domin a samu ...