Abun Mamaki, Kuna Iya Zama Ku Sulhunta Rigingimun ‘Yan Kudu, To Ita Arewa Me Tayi Maku Ne, Da Ba Zaku Zauna Ku Sulhunta Rigingimun Al’ummominta Ba? Daga Imam Murtadha Gusau
Amma duk da wannan, bamu ji wasu manyan jiga-jigan gwamnati, sun kira taro domin sasanta su ko yin sulhu tsakaninsu ...