TA DAGULE A KANO: Ado Doguwa ya gurza wa Sulen Garu rashin mutunci, ya rankwala masa kofin shayi a taron APC
Da bai gamsu da maganganun Garu ba, sai Doguwa ya wawuri kofin shayin mataimakin Gwamna Gawuna ya rankwala wa Garu,