Ba mu yi alƙawarin yin hadin guiwa da PDP a zaɓen gwamnan Kaduna ba, kowa tasa ta fisshe shi kawai – In ji Jam’iyyar NNPP mai kayan daɗi
Ƴan takaran gwamna su tara a jihar Kaduna sun janye daga takarar su domin mara wa PDP baya a zaɓen ...
Ƴan takaran gwamna su tara a jihar Kaduna sun janye daga takarar su domin mara wa PDP baya a zaɓen ...
Aruwan ya bayyana haka ne a tattaunawa da yayi da 'yan jarida a garin Kaduna.
A yau babu makiyan talakawan mutanen jihar Kaduna kamar Sule Hunkuyi, Shehu Sani da Danjuma Laah.
Jim kadan bayan sun halarci wurin wannan taron, sai gungun matasa dauke da makamai suka far wa wannan wuri a ...
Za mu ci gaba neman bashi.
A wasikar ficewa daga jam'iyyar APC da Haruna yayi, ya fadi cewa ya mika wa mazabar sa wasikar ficewar.
Shi ko dama can Sanata Shehu Sani, sun dade suna gwabzawa da gwamna El-Rufai. Tun tuni dama ba a ga ...
An dakatar da Sanata Hunkuyi na tsawon watanni 6.
" Saboda haka muna kira ga Uwar jam'iyyar da ta duba wannan kuka na mu ta bi mana hakkin mu ...