An cire ni saboda Ministan Ilmi ya zarge ni da karbar kashe-mu-raba – korarren shugaban TETFund byAshafa Murnai January 24, 2019 0 “Na yarda idan an kama ni da laifi ya yanke min hukuncin kisa.” Inji Baffa.