ZARGIN MAGUDI: Watakila PDP ta ki shiga zaben gwamna a Jigawa –Mustapha Lamido
Mustapaha dan tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ne.
Mustapaha dan tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ne.
Ya rike ma'aikatan ayyuka na jihar na tsawon shekaru 8 a lokacin mulkin Lamido.
Yargaba ya shaida musu cewa shi bai ma san ko an biya kudaden ba. Jin wannan furuci daga bakin sa, ...
A haka dai tuni aka ja daga, kowa ya wasa wukar sa.
Har a zuwa 10:30 na daren lahadi Sule na tsare a ofishin 'yan sandan.