Jifa na Doguwa yayi da kofin shayi – Garu, A’a zame wa Garu ya yi ya fasa baki – Doguwa
Amma kuma da ya ke bayani a nasa ɓangaren, Sule-Garu ya ce sam ba haka a ka yi ba.
Amma kuma da ya ke bayani a nasa ɓangaren, Sule-Garu ya ce sam ba haka a ka yi ba.
Babu wani jagora da ya isa ya bunkasa a siyasa, sai da aminci, hakuri da jajircewar magoya bayan sa ba.
Sai dai kuma akwai wasu kwamishinonin 6 da Ganduje ya amince da ajiye aikin su domin shiga yin takara da ...
Akwai aiki a gaban Garo, domin cikin waɗanda zai kara da su a zaɓen fidda-gwani, har da Sanata Barau Jibrin
Aminu Rola yace gwamna Badaru ya sami ragi daga wajen Yan kwangila har na biliyan N7.5 billion a cikin N88.4
Mun fi maida hankali akan mulki kawai, mudai mu samu mulki, ba mu yin nazarin halin da ƙasa ke ciki ...
Da aka tambaye shi game da ɓarakar da ke cikin jam'Iyyar sa ta PDP, Lamiɗo ya ce ko da rikici ...
Bankin ya ba kowacce jiha naira miliyan 100 domin rage radadin Korona a jihohin su.
Dogo ya ce gwamna Sule ya gindaya wasu sharudda da dole sai masallata da kiristoci sun bi a lokacin da ...
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi ya kaddamar da hukumar daraktocin tun a ranar Alhamis da ta wuce.