Zaki baya kawo cutar Siga ‘Diabetes’ sai da a rage sha – Likita Ife byAisha Yusufu November 14, 2017 0 Rashin aikin sa ‘Insulin’ yadda ya kamata ne ya ke sa a kamu da cutar siga.