Buhari ya nada sabon Sufeton ‘yan sandan Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari nada ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon sufetan 'yan sandan Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari nada ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon sufetan 'yan sandan Najeriya.
Tun daga wannan rana yake tsare, sai dai da safe azo a garzaya dashi fadar shugaban kasa domin amsa tambayoyin ...
Ibrahim Magu, ya rubuta wasikar neman beli ga sufeto janar din 'yan sanda Mohammed Adamu.
Ya ce ya na matukar godiya ga Buhari da Manyan Jigogin Rundunar 'Yan Sanda da har suka yi tunanin kafa ...
Sannan kuma ta umarci Gwamnati ta biya Kamfanin naira 300,000 na bata mata lokaci da tayi.
A ranar juma'a da ya kama hanya sai kuma faduwa ta zo daidai da zama, kotu ta tsinka kacar da ...
Kotu ta daure Runsewe, ta Umarci Sufeto Janar ya kamo shi
An bada rahoton mutuwar mutum 10 a jihar Kogi, ciki kuwa har da dan uwan Sanata Dino Melaye.
Ya ce idan aka kwatanta yanzu da kuma can baya, za a fahimci cewa rikice-rikicen tashe-tashen hankila sun ragu sosai.
Wadannan mutane kuwa sun hada da Gbenga Ogunleye sabon direban Dayo, Sodiq Adebayo manajan gonar da wani ma’aikacin gonar.