TASHIN HANKALI DAGA GABAS: Najeriya ta fara kwaso ‘yan Najeriya daga Sudan
A ranar Laraba ce Gwamnatin Najeriya ta fara kwaso 'yan ƙasar ta, waɗanda yaƙi ya ritsa da su a Sudan.
A ranar Laraba ce Gwamnatin Najeriya ta fara kwaso 'yan ƙasar ta, waɗanda yaƙi ya ritsa da su a Sudan.
Najeriya na shirin kwaso daliban kasar wadanda ke makale a Sudan sanadiyyar barkewar cutar Coronavirus a duniya.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Masar, ta tabbatar a haka inda tace wani matafiyi ne da ya shigo kasar ya ...
Jihohin Neja, Filato, Benuwai, Kwara da Nasarawa aka yin bahaya a fili a Najeriya
Sai dai kuma Adamu bai bayyana sunayen kananan hukumomin 14 ba a gaban kwamitin da ya yi wa bayanin.
Al-Bashir ya shafe shekaru 30 ya na mulkin kasar Sudan, tun bayan da ya kwace mulki cikin 1989, a lokacin ...
Jose da Silva ya buga misali da halin kuncin rayuwar da ake ciki a yankunan da Boko Haram ya yi ...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Sudan, ta bayyana cewa ta gano Babban Jami’in Diflomasiyyar Najeriya da aka kashe.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu gawar wani babban jami’in diflomasiyyar Najeriya
Kungiyar kula da kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cewa za ta yi wa mutane 600,000 allurar rigakafin kwalera ...