RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Gwamnati ta yi sakacin ƙyale Halilu Sububu ya kafa daular haƙar ma’adinai a Bagega, yankin da gubar ma’adinai ta kashe yara 400 cikin 2012
Hadiza a lokacin ta ce an tsaftace gidaje 300, wato kashi 75% bisa 100% na gidajen, za a iya komawa ...