Ba mai kekketa Alqur’ani da kona shi, sai ɗan banza, lalatacce – Paparoma, Babban Limamin Kiristocin Duniya
Paparoma ya yi tur da Allah--wadai da wadanda suka banka wa Alqur'ani wuta a Stockholm, babban birnin Sweden