Hukumar tara Haraji ta Jihar Kaduna ta garkame wasu bankuna 4 saboda kin biyan tulin harajin naira miliyan N300.5
Shugaban hukumar KADIRS, Zaid Abubakar ya bayyana cewa bankunan da aka rufe din sun hada da First Bank