El-Rufai ya ziyarci Cocin St. Augustine da aka cinna wa wuta a Kaduna byMohammed Lere July 1, 2019 Hakan bai hana mabiya gudanar da ibadar bauta ba ranar Lahadin da ya gabata.