NECO ta fitar da sakamakon jarabawar SSSCE ta Nuwamba/Disamba 2017
Dalibai 24,098 ne su ka samu kiredit 5 zuwa sama, yayin da aka kama 4,425 da laifin satar jarabawa.