MARMARA CI KAN KI DA KAN KI: Yadda hukumomin tsaron Gwamnatin Buhari ke gurgurar junan su
Yadda Aka Yi Wa Mohammed Dauda Dungun-kuturwa
Yadda Aka Yi Wa Mohammed Dauda Dungun-kuturwa
To tunda an gabatar da su a gaban ‘yan jarida, me ya rage kuma, ai sai a sake su
Sun samu nasarar kama su ne ta hanyar taimakon wasu ma’aikatan Babban Babban Bankin Tarayya, CBN.
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
Falana ya kara da cewa, duk da cewa matsalar El-zakzaky ta munana, to ta matar sa ta fi muni matuka.
PREMIUM TIMES ta samu cikakkun bayanan yadda aka yi wannan harkalla a asirce ta asusun Maina.
Bayan sun gama bincike da za su yi da misalin karfe 5 na Yamma ne suka tafi.
An yi ta daukaka karar domin ganin hakan bai tabbata akanta ba amma ba ta sami nasara ba.
Premium Times Hausa ta kawo rahoton zargin aringizon da aka yi wa wasu jihohi kamar Katsina, da wasu jihohin
Anyiwa jihohin Arewa Aringizo, Jihohin Kudu kuma Kwange