BAYAN WATA DAYA: Har yau ba a san inda aka gudu da mai sukar Ganduje ba
Ya'yan sa kullum kukan son ganin baban su su ke yi"
Ya'yan sa kullum kukan son ganin baban su su ke yi"
Jami’an ’yan sandan Zamfara dai har yau ba su ce komai ba a kan batun.
‘yan siyasa da dama sun mika rayuwar su kacokan ga bokaye da matsafa domin magance musu matsalar tsaro.
EFCC ta rika binciken sa dangane da zargin jidar kudaden gwamnatin jihar a lokacin da ya ke gwamna, har naira ...
Har yanzu dai jami’an EFCC ba su ce komai dangane da kama jami’in kula da hada-hadar kudade ta SSS ba.
Idan ba a manta ba, a ranar Litinin din ce dai Buhari ya ce zai sa a binciki dalilin da ...
Hukumar SSS din ta ce ba za ta lamunci a rika yi mata sojan-gona ko shisshigi a cikin aikin ta ...
Sarki ya Kara da cewa Jam’iyyar PDP ba Jam’iyyar tada husuma ba ce. Sannan ba zata yi abinda zai sa ...
Yanzu shekara ddaya da wata 5 kenan bamu ji daga gare sa ba kuma ma ba mu san inda yake ...
Duk da tsananin kiraye-kiraye, caccaka da Allah-wadai bai sa sojoji sun saki editan Daily Trust ba.