Wasu tantagaryar ‘yan iska su ka tsara yadda jami’an tsaro su ka dirar wa Mai Shari’ar Kotun Ƙoli har gida – Malami
Amma wata majiya a Kotun Ƙoli ta jajirce wa Premium Times cewa lallai SSS ne su ka kai farmakin.
Amma wata majiya a Kotun Ƙoli ta jajirce wa Premium Times cewa lallai SSS ne su ka kai farmakin.
Sowore da kan sa ne ya yaɗa bayanin damƙewar da ya ce 'yan sanda sun yi masa, ta saƙon WhatsApp ...
Dandazon matasa sun gudanar da zanga-zangar jin haushin kama gogarma Sunday Igboho da aka yi a Kwatano, Jamhuriyar Benin.
PDP ta ce ya kamata SSS su titsiye Akpabio sai ya fadi sunayen 'yan siyasar da ya ce su na ...
Afunanya ya ce hare-haren wasu marasa kishi ne ke shirya shi domin su kawo wa gwamnatin tarayya kafar-ungulu.
An maida dukkan malaman kan aikin su ne bayan PREMIUM TIMES ta fallasa korar da aka yi masu a ranar ...
Gargadin ya biyo bayan fallasa wata takardar sirri ce mai dauke da suna da sa hannun Mataimakin Kwanturola na Kwastan, ...
Ko a dalilin irin aikin da yayi da dubban abokan gaba da yayi a dalilin aikin, bai kamata ace an ...
Lauyan ya ce zai ci gaba da hura wa hukumar wuta har sai ta biya wanda ta zaluntar hakkin sa.
Ita ma hukumar tsaro na SSS ta bayyana cewa ba ita bace ta damke Magu kamar yadda wasu jaridun suka ...