MATSALAR TSARO: Soyinka da Falana sun goyi bayan ‘Yan Majalisar da ke so tsige Buhari
Duk da Soyinka bai ambaci sunan malamin ba, amma dai Sheikh Bello Yabo na Sokoto ne ya yi wannan kakkausan ...
Duk da Soyinka bai ambaci sunan malamin ba, amma dai Sheikh Bello Yabo na Sokoto ne ya yi wannan kakkausan ...
Fitaccen dan Najeriya Wole Soyinka, ya nuna matukar bacin rai dangane yadda ake yawan kama mutane kamar tsuntaye ana garkuwa ...
Ya yi wannan bayani ne ga wani wakilin gidan talbijin na Kaftan TV, yayin da ya ke cikin jirgin kasa ...
Fitaccen marubuci, Wole Soyinka ya bayyana cewa yana da yakinin ba Buhari bane ke mulkin Najeriya a halin yanzu da ...
Idi Aba can ne mahaifar Wole Soyinka a jihar Ogun.
Shi fa tarihi ya na da nauyi sosai, shi ya sa wasu ke gudun sa.