Tsauraran sharuddan belin da kotu ta bai wa Sowore
Kotu ta ce sai masu karbar beli biyu sun ajiye naira milyan 50 kowanen su, sannan za a karbi belin ...
Kotu ta ce sai masu karbar beli biyu sun ajiye naira milyan 50 kowanen su, sannan za a karbi belin ...
Wannan hukumar dai an kafa ta ne cikin 1986, a karkashin mulkin Ibarahim Babangida.
Babbar Kotun Tarayya a Abuja, ta bada umarnin gwamnatin tarayya ta saki mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore da ke tsare.
Bisa ga hukuncin da alkali Nkeonye Maya ya yanke ranar Laraba, Sowore zai ci gaba da zama a tsare har ...
SSS sun ce Nnamdi Kanu ya karbi tayin Sowore hannu bib-biyu tare da shirya yadda za su rika kai hare-hare ...
Kotu ta ba SSS damar tsare Sowore tsawon kwanaki 45
Shugaba Muhammadu Buhari dai ya kira yunkurin zanga-zangar da cewa tarzoma ce kuma cin amanar kasa ce.
Adamu ya ce wannan zanga-zanga ya haramta.
Sowore ne dan takara na farko bayan Buhari da ya lashe mazabar sa a sakamakon zaben da ya bayyana zuwa ...
Fitacciyar 'Yar jarida Kadaria Ahmed zata jagoranci taron tattaunawa da 'yan takarar shugaban kasa