‘Yan sanda sun sake ni – Sowore
Sun riƙa jijjibga ta, sannan su ka sungume ni zuwa Ofishin 'Yan Sanda na Sakateriyar Gwamnatin Tarayya." Haka Sowore ya ...
Sun riƙa jijjibga ta, sannan su ka sungume ni zuwa Ofishin 'Yan Sanda na Sakateriyar Gwamnatin Tarayya." Haka Sowore ya ...
PREMIUM TIMES ta buga labarai da dama kan yadda masu zanga-zangar #EndSARS suka rika fitowa manyan titunan jihohin kasar nan.
Sanata Shehu Sani ya yi wa Wole Soyinka lakani da "Shugaban Masu aikata laifi a Najeriya".
Hukumar ta gayyaci lauyoyin Dasuki da Sowore su garzayo ofishinta maza-maza domin cika takardun sakin su.
Al’amarin ya faru yau Juma’a da safe, inda SSS suka yi kokarin karya kofar kotun domin kutsawa ciki.
Baya ga haka kuma hukumar ta biya shi Naira 100,000 kamar yadda kotu ta umurce ta.
Sai dai kuma mawallafin Jaridar Thisday ya musanta cewa ba da shi aka ziyarci Sowore a inda yake tsare ba.
Matasan sun rika bin motar suna yi masa Kowa suna furta kalaman batanci sannan suna dukar motar da kwalayen da ...
Wasu da ake tsare da su, har da Shugaban Jarida Sahara Reporters, Omoyele Sowore da Agba Jalingo wanda shi kuma ...
Kotu ta ce sai masu karbar beli biyu sun ajiye naira milyan 50 kowanen su, sannan za a karbi belin ...