Kotu ta bada belin Sowore kan kudi naira milyan 20
Segun-Bello ta ce ta bada belin su, domin shi da sauran mutum hudun da ake tuhumar su tare, ba su ...
Segun-Bello ta ce ta bada belin su, domin shi da sauran mutum hudun da ake tuhumar su tare, ba su ...
An dai kama Sowore ne a ranar jajibirin shiga shekarar 2021 a lokacin wata zanga-zangar lumana a Abuja.
Fitowar Sowore ke da wuya sai magoya bayan sa suka fara kiran sa da: “Shugaban Kasa.”
Sowore ya fadi dabarun da zai bi ya tika Buhari da kasa, makomar kamfanin sa da sauran su.