Shirin samar da Zaman Lafiya na Kudancin Kaduna ‘Tsaka Tsami’ ne – Inji Kungiyar SOKAPU
A karshe Asake ya ce kungiyar sa a shirye ta ke ta hada hannu da gwamnati don kawo karshen rashin ...
A karshe Asake ya ce kungiyar sa a shirye ta ke ta hada hannu da gwamnati don kawo karshen rashin ...
Makaman sun hada da bindigogi kirar hannu.
Ba'a bada adadin yawan mutanen da suka rasa rayukansu a sanadiyyar harin ba.
Awoyi bayan sanar da kashe wadansu makiyaya biyu a Anguwan Yashi dake karamar hukumar Jema'a, kudancin Kaduna an sake tsinto ...
Ibrahim Abdullahi ya fadi hakanne a lokacin da yake tattaunawa da gidan Jaridar PREMIUM TIMES a Kaduna.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.
Kwamishina Abbey, ya ce jami'ansa sun kama mutanen ne a hanyarsu na zuwa kauyukan.
Hukumar 'yan sandan jihar sun ce an kai harin ranar asabar da karfe 8:30 na daren Asabar ne.
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da yin garkuwa da wadansu da ake zargin suna da hannu a rikicin kudancin kaduna. ...