AFCON 2023: Najeriya na fargabar abin da ka iya samun ‘yan ƙasar mazauna Afrika ta Kudu, bayan karawar Super Eagles da Bafana Bafana
Ofishin Jakadancin Najeriya da ke Afrika ta Kudu na jan hankalin 'yan Najeriya mazauna Afrika ta Kudu cewa su guji ...