Kaso 80 na ‘yan siyasar Najeriya suna canja jam’iyya ne don bukatarsu, Daga Mustapha Soron Dinki
A Najeriya, wasu sun mayar da siyasa babban kasuwanci. Riba kawai su ke hangowa, babu ruwansu da matsalolin wadanda su ...
A Najeriya, wasu sun mayar da siyasa babban kasuwanci. Riba kawai su ke hangowa, babu ruwansu da matsalolin wadanda su ...
Arewan nan fa, ita ce yankin da Gwamna Luga, gwamnan mulkin mallaka mai wandon karfe ya yabeta a lokacin da ...
Jam'iyar had'aka, tana da wahalar sha'ani, saboda mutane ne masu bambance-banbance akan komai su ka yadda su tafi akan manufa ...
An gaggauta kai Koch din asibitin Murtala Muhammad sai dai kash, likita ya tabbatar musu cewa Salisu ya rasu.
Bansan wajen da ake siyar da abincin Naira Talatin ba a Jihar Kano
Nayi wannan rubutun ne a matsayina na wanda ba kowa ba kuma ba yaron kowa ba a cikin 'yan siyasar ...
Gaskiyar lamari za a buga siyasa a idon duk wanda Allah ya raya, za a kuma iya samun siyasar kudi, ...
Duk duniya babu wanda ya fika son cigaban ka.
Amma gaskiya abunda ya shafi siyasa basa amfani da iliminmu wajen neman makomar rayuwarsu.
Ayi kokari a 'dan lasawa talakawa zuma kafin wancen babban rabon yazo.