Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra
Idan ba a manta ba a cikin watan jiya 'yan bindiga sun kona hedikwatar karamar hukumar Aguata dake jihar.
Idan ba a manta ba a cikin watan jiya 'yan bindiga sun kona hedikwatar karamar hukumar Aguata dake jihar.
Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra, ya bayyana cewa ya tsamo kwamishinonin sa 20 daga cikin mutum 22,000 da suka ...
Ya ce amma wannan ba zai sare masa guyawu ba, zai yi aiki tuƙuru domin bunƙasa jihar Anambra, duk kuwa ...
Ƙaramar Hukumar Ihiala na da waɗanda ke da rajista har mutum sama da 148,000, kamar yadda Obi ta tabbatar wa ...
Kananan hukumomin sun haɗa da Aguata, Orumba North, Onitsha South, Awka South, Anaocha, Anambra East, Orumba South da Njikoka.
Duk da cewa su ukun kowane ya lashe mazaɓar sa, hakan bai hana Soludo saɓule masu wando a ƙaramar hukumar ...
Alƙalin mai suna Gambo Garba wanda ke Kotu Upper Area Court ta Zuba, ya aika wa Soludo sammwcin cikin watan ...