Za mu sanar da namu ɗan takaran, ba mu goyan bayan wanda Tinubu da APC za su ƙaƙaba mana – Wase, Betara, Gagdi
Bayan taron, Soli ya bayyana wa manema labarai cewa ba za su bi zaɓin jam'iyyar su ta APC ba.